Jump to content

Disamba

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

Disamba dayane daga cikin jerin watannin, kuma shine wata na goma sha biyu a jerin watannin kalanda ta Bature.

Misali[gyarawa]

  • Dokin ya mutu a watan Disamba.
  • Mudi yananan zuwa baya watan Disamba.

FASSARA

  • Turanci: December
  • Larabci: ديسمبر