Jump to content

Dissa

Daga Wiktionary

Dissa About this soundDissa  wani garine me kurakura ana samun shine daga hatsi idan an surfa shi.Sannan kuma abincine ga dabbobi manya da kanana da tsuntsaye.[1] [2] [3]

Misalia

[gyarawa]
  • Lado ya siyo ma ragunanshi dissa
  • Dissa na yawan Kara kudi a lokutan sallar

Manazarta

[gyarawa]