Dodo

Daga Wiktionary

Dodo Wani irin halitta ne mai ban tsoro.

Suna jam'i.Doduna[1]

Misalai[gyarawa]

  • Naga dan bori kamar dodo.

karin magana[gyarawa]

  • Dodo mai ban tsoro.

Manazarta[gyarawa]

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,111