Jump to content

Dogarai

Daga Wiktionary

Dogarai About this soundDogarai  dai sun kasance wasu mutane ne wadanda suke gadin sarki. [1] [2] [3]

Misali

[gyarawa]
  • Nake shiga fadar sarki amma dogaran shi sun hana ni na Gandhi

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,51
  2. Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,61
  3. Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,40