Dogari

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Suna[gyarawa]

Dogari (jam'i:Dogarai) Shine mutumin da ake ɗauka don bada kariya.

Misali[gyarawa]

  1. Alhaji Ahmed yayi hayar dogari don bashi kariya.
  2. Dogarawan Sarki sun mutu a dalilin hatsarin mota

Manazarta[gyarawa]