Jump to content

Dogo

Daga Wiktionary
Dogon mutum sanye da koren kaya

Dogo abu mai tsawo ko mutum mai tsawo. Godo kalma ce ta nahawu wacce ke bayani akan siffa. [1]

Suna jam'i.Dogaye

Misalai

[gyarawa]
  • Sadik dogone sosai

Karin Magana

[gyarawa]
  • Dogo da hankali dace ne
  • Dogo zauren yunwa

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,184