Doka
Appearance
Doka: na nufin wani sharaɗi ko wata ƙa'ida da aka kafa domin kiyaye wasu abubuwa.[1]
Misalai
[gyarawa]- Bin doka wajibi
- Dokan hana yawan dare
- Kada Wanda ya karya doka
Fassara
[gyarawa]- Da Turanci Law
Manazarta
[gyarawa]Doka na nufin wani abu ne da aka buga akan wani ko aka doke shi da wani mabugi
Misali
[gyarawa]- Hassan Yana doka ganga mai zaki
- Kada a karya dokan mallam
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,98