Dokka

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Dokka na nufin, wani sharaɗi ko wata ƙa'ida da aka kafa domin kiyaye wasu abubuwa.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Bin doka wajibi
  • Dokan Hana yawan dare

Fassara[gyarawa]

  1. Da Turanci Law

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,98