Domin
Appearance
Domin Domin (help·info) na nufin saboda [1] [2] [3]
Misalai
[gyarawa]- Shugaban kungiyar kwadago ya bayyana cewa za a fara yajin aiki ranar litinin domin a rage kudin mai
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,101
- ↑ Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,121
- ↑ Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,81