Jump to content

Dorinar Ruwa

Daga Wiktionary
dorinar ruwa ta budi Baki

Dorinar Ruwa About this soundDorinar ruwa  wata babbar halittace dake rayuwa a cikin ruwa.[1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Dorinar ruwa ta kife wani karamin jirgin ruwa.

Manazarta

[gyarawa]
  1. https://hausadictionary.com/index.php?search=Dorinar+ruwa
  2. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P82,