Jump to content

Dorinarruwa

Daga Wiktionary

Dorinarruwa About this soundDorinarruwa  wani dabba ne dake iya rayuwa acikin ruwa Kuma yakan iya rayuwa a waje[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Dorinarruwa yayi kokarin kada wani jirgin ruwa

Manazarta

[gyarawa]