Jump to content

Dubura

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Dubura Sashin jiki da ke fitar da kashi ko ba haya.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Yaro basir ya mai tsiro a dubura.
  • Anyi mai gwajin basir a dubura.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,7