Duddufa

Daga Wiktionary

Duddufa Tsuntsu dangin su jinjimi da rara. galibi yanada dogon ƙafafu domin tsayuwa cikin taɓo yayi kiwo. [1] [2]

Suna jam'i. Duddufai

Misalai[gyarawa]

  • Duddufa a saman isk
  • An kama duddufa a tarko
  • Fassara turanci: ibis

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,86
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,131