Jump to content

Dugudugu

Daga Wiktionary

Dugudugu About this soundDugudugu  na nufin abu ya tarwatse yai watsa watsa [1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Mota ta taka kafar Lado,kafar tayi dugudugu.

Manazarta

[gyarawa]