Duhu
Appearance
Hausa
[gyarawa]Kalma ce mai Harshen Damo
- Duhu na nufin inda babu haske. kamar ace duhun dare.
- Duhu duk wani abu mai launin baƙi ana kuma kiransa da abu mai duhu.[1]
Misalai
[gyarawa]- Mun kai masaukin mu kafin duhun dare
- Gari yayi duhu saboda hadari
- Fuskar shi tanada duhu
Karin Magana
[gyarawa]- Haske maganin duhu
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,40