Dukiya
Appearance
Hausa
[gyarawa]Dukiya Dukiya (help·info) Na nufin gundarin kuɗi ko kadara ko wani abu mai mahimmanci.[1]
Misalai
[gyarawa]- Attajirin yanada tsabar dukiya
- Gobara ta lakume dukiya mai yawa
- Siyan jirgin Sama sai mai dukiya
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.