Dukushi
Appearance
Hausa
[gyarawa]Duƙushi Duƙushi (help·info) Ɗan matashin doki namiji wanda bai wuce shekara huɗu ba, kuma ba ayi mai dandaƙa ba. L[1]
Misalai
[gyarawa]- Dan ɗukushin doki fari.
- Ya siya ɗan duƙushi.
Fassara
[gyarawa]- Turanci (English): Colt
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,46