Jump to content

Duma-duma

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Duma-duma na nufin mace mai jiki ba kuma jikin can kamar kutubbebiya ba, wato mace mai jiki dai-dai gwargwado