Jump to content

Dunguma

Daga Wiktionary

Dunguma About this soundDunguma  na nufin gaba daya ko duka abu.[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Duka mutanen unguwa suka dunguma wajen kashe gobara

Manazarta

[gyarawa]