Durowa

Daga Wiktionary

Durowa About this soundDurowa  Wajene da ake yawan ajiyan kayan sakawa.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Nasa kafinta ya buga mun durowa

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,206