Dushidushi
Appearance
Dushidushi Dushidushi (help·info) na nufin abunda bai fita da kyau ba yadda za'a ganshi sosai.[1] [2] [3]
Misalai
[gyarawa]- Audu yasamu matsalar ido yanzu dushidushi yake gani
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,51
- ↑ https://hausadictionary.com/index.php?search=Dushidushi&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=29
- ↑ https://www.linguashop.com/hausa-dictionary