Dusu Dusu yana nufin ganin abu da Ido Amma ba cikakken ganiba wata kila saboda rashin lafiyar Ido kokuma abun yayi nisa.[1]