Dutsen guga

Daga Wiktionary

Dutsen guga wani abu ne da ake amfani dashi wajen goge kayan da ake sawa.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Goge Kayan da Dutsen guga
  • Dutsen guga yayi zafi.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,93