Eka

Daga Wiktionary

Eka About this soundEka  Eka shine fili wanda ya kai muraba'in yadi 4,840 a ma'auni. [1] [2]

Misalai[gyarawa]

  • Fili gonar Baba eka arba'in ce.
  • Sammajo ya sai eka goma daga gonar shi.

Manazarta[gyarawa]

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,3
  2. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,2