Ela

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

bayani[gyarawa]

ela wani ciwo ne wanda yake kama yara ƙanana, yakan saka fatarsu tayi ja kamar ta ƙone.

Misali[gyarawa]

  • Jaririn yana da ela