Jump to content

Esi

Daga Wiktionary

Esi wani na'ura ce mai sanyaya daki da sauransu, anfanin sa domin samun natsuwa da hutu.[1]

suna

jam'i. Esuka

manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 978978161157.P,00