Fabrairu

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

fabrairu ɗayane daga cikin jerin sunayen watannin, kuma shine wata na biyu a kalanda Bature.[1]

Misali[gyarawa]

  • isa yana zuwa duk kowane watan Fabrairu.
  • Tabbas wannan tanna Fabrairu ne Wada ta rasu.

fassara

Turanci: Febuary
Larabci: فبراير

Manazarta[gyarawa]

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,96