Facaka
Appearance
Facaka kalmar tananufin kashekuɗi sosai ta yadda bakowa zai iyaba ko kuma yin wasada abu kaman ruwa akancewa yaro yana facaka da ruwa. [1] [2]
Misalai
[gyarawa]- Kaga yadda alhaji habu yaketa wasada kuɗi awajan ƙauyede ɗin lami.
- Yarannan basujin magana saiwasa sukeyi daruwa.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,61
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,92