Fada
Appearance
Faɗa na nufin rigima husuma da hayaniya ko sa'insa ko jayayya.
Misali
[gyarawa]- Amina ta yi faɗa da Umar har ya mareta.
- Ƴan makaranta suna rigima akan littafi.
- Masu buga ƙwallo sun yi hayaniya harda duka.
Fassara
[gyarawa]Fada (quarrel).
Fada wani wuri ne da aka kebence Wanda sarki ke zama tare da fadawansa ko makarabansa
Misali
[gyarawa]- Sarki ya fito fada.
Fada wani mukami da yake yi wa wani mutum a addinin kiristanci a ɓangaren ibadunsu.