Jump to content

Fafa (gayu)

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Fafa na nufin gayu musamman ga matasa samari, kuma fafa amfiyinta ne domin a burge yan mata.

Misali

[gyarawa]
  • Bashir ya cika fafa.
  • gayen can dan fafa ne
  • bikin nan na yau akwai fafa.

A wasu harsunan

[gyarawa]

English-boastful