Jump to content

Faffalla

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Faffalla kalmar tana nuna yadda aka kekketa abu kamar takarda ko kwali daga kaɗan zuwa mai yawa

Misali

[gyarawa]
  • Ya faffalla takardar gida uku.
  • Kai yaro faffalla littafinka asara ce.