Fakara

Daga Wiktionary
Fakara acikin jeji

Fakara About this soundFakara  wani irin tsuntsu da aka fi samu a rafi, mai kama da kaza amma bai yi girman kaza ba, wanda aka dauka yana bacewa idan an rutsa shi.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Yara sunje kamun fakara.

Manazarta[gyarawa]