Fakiri
Appearance
Faƙiri Fakiri (help·info) dai ya kasance wata kalmace wadda take nuna cewa wannan mutumin matalauci ne ma'ana wanda bai da kuɗi.[1] [2] [3]
Misalai
[gyarawa]- Ina tausayin mutumin nan domin faƙiri ne
Fassarar
[gyarawa]Turanci:Poor
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,107
- ↑ Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,89
- ↑ Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,81