Jump to content

Famfo

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Famfo About this soundFamfo  Wani abu da ke da kai da bawul wajen samar da ruwan sha na yau da gobe a gidaje.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Ruwan Famfo na zuba a kasa

A wasu harsunan

[gyarawa]

English: pump

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,137