Famkan-fayau
Appearance
Fankam-fayau Fankam-fayau (help·info) shine abu da ake tunanin yanada nauyi sai ya kasance bedashi.[1] [2] [3]
Misalai
[gyarawa]- Audu ya tsinci kwali ya zaci da wani abu aciki ashe fankam-fayau ne
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,98
- ↑ Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,69
- ↑ Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,34