Fanɗarewa
Appearance
Fanɗarewa shi ne bijirewar yaro akan tafarkin da aka tsara mishi, a takaice dai bijirewa.
Misali
[gyarawa]- Adam ya fanɗarewa iyayen shi.
- Karka fanɗarema iyayenka da suka haifeka.