Fanfo
Appearance
Fanfo Famfo (help·info) wani abune da ake jona mai tiyo a kuma janyo ruwa.[1]
Misalai
[gyarawa]- Bawul ɗin fanfo ya kwance.
- Zumuje fanfo ɗebo ruwa anjima
- Wannan fanfon yanaso ya lalacene bayabada ruwasosai.
A wasu harsunan
[gyarawa]English: pump
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,137