Jump to content

Fankan-fayau

Daga Wiktionary

Fankan-fayau About this soundFankan-fayau  shine abu da ake tunanin yanada nauyi sai ya kasance bedashi.[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Audu ya tsinci kwali ya zaci da wani abu aciki ashe fankan-fayau ne

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,98
  2. Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,69
  3. Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,34