Fara

Daga Wiktionary
Fara mai launi kore

Fara About this soundFara Wata halittace ƙarama daga cikin dangin ƙwari tanada kai mai ɗauke da manyan idanu sannan tana da dogayen kafa.[1] [2] [3]

Suna jam'i.Fari

Ajami عجمى[gyarawa]

فرحلتن طغ طنغن قر تندكى مى دوكد منىن ادن كم تند دغىن كف.

Misalai[gyarawa]

  • Yara sunje kamun fari
  • A wasu yankunan mutane nacin fara

Karin Magana[gyarawa]

  • Da safe ake kama fara

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P, 75
  2. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 75. ISBN 9789781601157.
  3. https://hausadictionary.com/fara