Jump to content

Fararhula

Daga Wiktionary

Fararhula Samfuri:errorSamfuri:Category handler na nufin mutanen kasa wanda basa aikin samar da tsaro a kasar.[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Gwamnati tace an kashe fararhula da yawa a fadan da ake da Lakurawa

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,42
  2. Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,36
  3. Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,35