Jump to content

Farawa

Daga Wiktionary

Farawa da turanci (Begin), na nufin fara wani abu kamar magana, aiki ko karatu, ko kuma makaranta da daisauransu.

Misali

[gyarawa]
  • Farawa da bismilla.
  • Yaƙi farawa daga farkone shiyasa.