Jump to content

Farce

Daga Wiktionary

Farce halittane wanda Allah yayiwa kowani halitta walau jinsin mutane walau jinsin dabbobi da na aljanu kuma ana yanke shi.

Misalia[gyarawa]

  • Wannan farcen yayi yawa dan allah karageshi.
  • Wannan farcen ai na dabbane.