Fari
Appearance
Hausa
[gyarawa]FariFari (help·info) Launin da babu kala a cikinsa ko kaɗan, fari fat.
- Fari wani yanayi ne na karancin ruwan sama da ake shiga a lokaci na damina, a yayin da kuma amfanin gona yake yin yaushi saboda karancin ruwan sama.
- Fari wadansu kananan kwari ne wadanda aka fi samun su a yanayi na damina.sunan daga kalmar fara yake inda jam'in su ne fari
Fari abu na farko [1] [2] fari wani abune da yan mata ke yiwa samari da idanu.
Fari wani abu ne da yan mata keyiwa samari da idanu.
Fassara
[gyarawa]- Turanci (English): white, light skin
- Faransanci (French): blanche (famine), blanc (masculine)
- Larabci (Arabic): abyad - أبيض
Misali
[gyarawa]- Aminu Fari ne.
- Yankin Arewacin Najeriya sun shiga fari.
- Daminar bana an yi fari.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,210
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,308