Jump to content

Farilla

Daga Wiktionary

Farilla nanufin duk wani abun da yazama dole ayishi. [1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Yin ibada yazama farilla dole ayishi
  • Jin tausayin ɓarawo aibazama farilla bako

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,33
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,49