Farko
Appearance
Farko Kalmar tananufin farawa. [1] [2]
Misalai
[gyarawa]- Ma'aikatana sunfara yau daga farko.
- Yakamata afara wannan wasan daga farko ne tunda jiya lokaci baiyiba akatashi
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,65
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,99