Jump to content

Fasa

Daga Wiktionary

Fasa na nufin canja niyyar abu kamar mutum yayi niyyar yin wani abu sai yazo ya canja ra'ayi.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Nayi niyyar zuwa bikin Lado amma na fasa

Manazarta

[gyarawa]

Fasa abinda da ake nufi shine bula wani abu ko faskarawa

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,1