Fasakauri

Daga Wiktionary

Fasakauri About this soundFasakauri  shine shigo da haramtattun kaya cikin kasa.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Cutom sun kama wasu Yan Fasakauri

Manazarta[gyarawa]