Fashi
Appearance
FashiFashi (help·info) Wani nau'ine da ake amsan abubuwa wato sata da jama'a suka ƙirƙiru ana yinshine da binɗiga ko wuƙa ko itace da dai sauransu.[1] [2].
Fashi barin yin wani abu bayan kana yin shi kullum.
Misali
[gyarawa]- Yanbanga sunkama yan fashi da makami ahanyar jos
- Yan fashi suntare hanyar Abuja
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,151
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,233