Fatanya
Appearance
Hausa
[gyarawa]Fatanya Fatanya (help·info) Wani ƙarfe ne wanda maƙeri ke ƙera shi ta hanyar faɗa ɗashi da wuta, yadda zai zamo mai faɗi a ƙasan sa, sannan daga sama mai tsini sannan a haɗa shi da mariqin ice sassaƙak ke.sannan ana anfani da shi wajan noma ko girbin amfanin gona Wanda aka noma. Maƙera ne ke samar da shi domin aikin gona.
- Suna
Jam'i. Fatanyu
Misali
[gyarawa]- Ka duba cikin ciyawa zaka ga fatanya.
- Fatanyana ta karye ina cikin huɗa.
- Zan sai sabon fatanya a daminan nan.
Fassara
[gyarawa]- Turanci (English): hoe
- Larabci (Arabic): معزقة
- Faransanci (French): jardin