Jump to content

Fatauci

Daga Wiktionary

Fatauci About this soundFatauci  na nufin sana'ar siyo kaya daga wani gari akaisu zuwa wani gari.[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Abinci yayi tsada saboda gwamnati ta hana fatauci

Manazarta

[gyarawa]